Wata cibiya ta kasar Jordan;
Tehran (IQNA) Wata cibiya ta Musulunci a kasar Jordan ta zabi jerin mutane 500 da suka fi fice a shekarar 2023, inda sunayen Jagoran juyin juya halin Musulunci Ayatullah Sayyid Ali Sistani da Sayyid Hasan Nasrallah na daga cikin mutane 50 da suka fi tasiri a duniyar Musulunci.
Lambar Labari: 3488113 Ranar Watsawa : 2022/11/02